1. Ya Allah, ga mu mun zo-o, 
kungiyar Yan Krista (X2)
Mun zo domin mu yabi ubangiji  
 Mun zo domin mu daukaka sunan ka 
Allah bishe mu Yan KYK Kungiyar yan krista (X2) 



2.  KYK na CRC-N Kungiyar yan krista (X2) Mun zo domin sanin maganar Allah 
Mun zo domin zumunta da wadansu
 Allah bishe mu yan KYK Kungiyar Yan Krista (X2) 


3.  Masubi maza da mata Kungiyar Yan Krista (X2) 
Zo don mu sami rabon aikin mu 
Aikin ubangiji a ikklisiya 
Allah bishe mu da Ruhunka Kungiyar Yan Krista (X2)