Alherin Allah Abun mamaki ne, tawaliu ne, da dadi yake, Babu missali.
Alherin Nan tabbataciya ce
Alherin Nan madawamiya ce
Alherin Nan mabulbulan Rai ce, cikakkiya ce, salama ta ce.

0 Comments